Ba na jin tsoronka! Saƙon Netanyahu ga sabon magajin garin New York Mamdani Firaministan haramtacciyar ƙasar Isra’ila Netanyaho yace,zai je New York kuma bai damu da abin da sabon magajin gari Mamdani ya faɗa ba:”Ba zan daina zuwa New York ba, kuma ban damu da barazanar da sabon magajin garin NYC Zohran Mamdani yake yi ba.”
